Na kawo maku babbar gaisuwa daga jihar Eko. Yaya ake ji da shigowar hunturu? Ina fatar duk a shirye muke.
Mutanen Arewa da ke SDK, mu nuna kauna ma kowane bil' adaman da muka gani, mu zauna lafiya, mu yi nesa da zanga zanga. Tashin hankali bata da riba . Mu yi zaman lafiya da kowa, ko kabilarka ka ce ko ba kabilar ka bace.
Matasa, a nemi abin yi, akwai abubuwa dayawa da zaku yi domin samin abin zaman gari. A bar shan kwayoyi domin suna bata rayuwar mutum.
A zauna lafiya. Sai na sake rubutowa. Nice taku Hajiya Halima.
*Sannu...Kai!!!
Minini?
Yayade. kwontinu
ReplyDeletewalahi talai they are failed
yaya game da wannan, je fuck kanka ka arewacin shugaban kai.
DeleteNa gaishe ki Hajia Halima. Na gai da duk mutanin Hausa a blog Na SDK. Sannu ku fa, ku ji dadin yamman ku.
DeleteLobatan! Ikoja aye leleyi, sanuu mu people.
ReplyDeleteMeche ka linju feli doba kwa jika
ReplyDeleteLol
Daalu nu o!
ReplyDeleteSaanu !!!
👏👏👏
SDK blog is "vassata" ( in BV sweetie voice) LMAO 😁
Nwa ada Amanda Favour na eziokwu SDK blog is FIRMOUSLY VASSATA and can not be ROBBERED.
DeleteKajikwo?
Saanu debut.
Salaam
ReplyDeleteBa shiga
Ba turanka
Ba maigida
Ba tuaren wuta
Toh
DeleteKa ji kwo?
Ba Mata.
Yaya alfoki?
Ba kwomi,ina zuwa,abinchi yazo
ReplyDeleteToh Hajiya Halima, in bamu da abin yi, zaki nemo mana ne?
ReplyDelete��������
Who wrote this? Na google translate the person use
ReplyDeleteSanu Hajia Halima.
ReplyDeleteYaya De?
She says: Greetings from Lagos. She brings you love and peace from The North that she's from.
How are you getting ready for the harmattan season that is coming soon.
Live to love one another, do not do drugs, no violence, no war.
Stay healthy till I write in again.
Peace out
Hajia Halima
Toh, Hausa fa?
ReplyDeleteYo wah.
Yaya de?
Assalamu alaikum!nagode,nnazua
ReplyDeleteInna kwana hajia halima, dafatar kin tashi lafiya?
ReplyDeleteWAZOBIA things kenan!😁😎 Alaikun salam Hajiya Halima. Wanda ba sua so zaman lafiya fa? ya za yi da su. Hehehe! Toor na ji. Ki huta lafiya.
ReplyDeleteLafiya lo
ReplyDeleteAlaikum Salam.
Yaya kasuwa?
Inakwana?
Sai munkashigo?
ReplyDeleteHajiya Halima, lalai kam babar shawara ce wannan shawarar taki. Matasa su bar zama kasha wando. Rashin abin yi ke kawo isgalanchi da shan kwayoyi. Yaro da ya tashi da safe ya kama abin yi, bazai taba shiga halin da nasani ba. Toh sai dai kuma mu yi addu'a Ubangiji Allah ya kiyaye kuma ya shirye mu duka. Amin
ReplyDeleteSaanu daiki
ReplyDeleteYaya de
Yaya gida,Martha,yaro
Lafia lay
Ruwa kun binchi
Yaya kasua
Hehehehehhe loving this,hope I know what I am saying
This is one language i like but can't speak.
ReplyDeleteWho will yeah me Hausa?
Mun gode Hajia Halima.
ReplyDeleteGaskiakam tashin hankali bata da riba, Allah ebamu hankuri.
Mutani arewa nna gesuwa!
Tor mun ji mun gode. Da fatar kina lafiya yanda muke nan lafiya.
ReplyDeleteA huta gajiya!!! Wassallam!!
Yowa! Mushigo.
ReplyDeleteSanu ku duka, ya Harkoki ku,stella mungode de kawor mana arewa achikin sdk.ubangiji ye ba mu abubuwa wande muna nima, masucnima yara allah ye gi kuka ku. Sai anjima ku
My pellow feople of Nageria! Yaya kuke? A kwana lafia? Yaya burantashi dey kayan mata? Yowaaaaaaa!
ReplyDeleteMinini su nai ki?
ReplyDeleteAny yanrinya here? I know they can suck ponyor like their lives depends on it.... I love me some benue /kaduna babes... Forget their ijab.. They can suck eeh.... With their tiny breast
ReplyDelete@ANONYMOUS ORUBEBE
walaikum salam, hajiya halima. Allah ya kara junar mu a kasar Nijeriya. SDK toh, allah ya kara mi ki zaman lafiya, gaskiya kina kokari da blog wannan.
ReplyDeleteNi ce Iuleha virologist. Aka aife ni a maiduguri amma ni yar Edo (yar owan-west, babu shaka). Hajiya Halima ina gaisa. sai watarana ko?
Sannu malama, angaishe ki
ReplyDeleteJama'a yaya dei.
ReplyDeleteBani da Lafiya fa. Jiya na cin alele da sokara da miyan kubewa. Na tashi yau da ciwon ciki da kuma ciwin kai. Ban taba cin kwomi tun da rana kuma ba na jin yunwa. Ina son in yin tafiya gobe da safe. zan iya zaune a cikin mota daga nan zuwa Abuja kuwa?